Tabbas wannan wakar na daya daga cikin fitattun wakokinsa masu mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masu san jam, iyyar APC domin kuwa Alhaji Dauda kahutu Rarara kowa yasan cewa shi ɗan APC ne.
Halin yanzu dai an bayyana Alhaji AlHassan Ado Doguwa matsayin wadda ya kashe zaben dan majalisar dattawan kasar Nigeria reshen jahar Kano inda an bayyana shi matsayin mai nasara ahalin yanzu.
Toh Amma sai dai har yanzu ba,a bayyana wanda yaci zaben ba na gwamnan jahar ta Kano inda an sauya wasu za bubbuka awasu sassa dake fadin jahar Kano da kewaye shin mai karatu Meyer ra,ayinka akan wan nan sauya zaben waye kake ganin zai yi nasara.
Allah kaba mai rabo sa,a.



0 Comments